The code has been copied to your clipboard. The URL has been copied to your clipboard ...
Rasha ta fada ranar asabar cewa, ta dakile hare haren jirage marasa matuka 47 da Ukraine tayi yunkurin kai mata hari da su, ...
Hezbollah ta ce tayi ruwan makama mizal da suka auna wani sansanim sojin Isra'ila a ranar asabar, a dai dai sa'adda da ...
Shirin Manuniya na wannan mako ya duba maganar kudin aikin Hajji ne da kuma hauhawar farashin mai da tsadar rayuwa a Najeriya ...
Dakarun Isra’ila sun sanya shinge tsakanin Beit Hanoun, Jabalia da Beit Lahiya dake kuryar arewa da birnin Gaza, inda suka ...
Kasa da sa’o’i 24 da Labarin yiyuwar karin farashi a kan kowacce litar mai a kasar, ’yan Najeriya sun shiga rudani sakamakon ...
Iran tace, ta gano gawar wani janar din sojin juyin juya halin da aka kashe tare da jagoran Hezbollah Sayyadi Hassan ...
Ganin cewa wasu mutane in basu da lafiya, ba sa neman magani a asibiti, sun fi dogara ne da addu’a - shin ya ya masana ke ...
Yanzu kocin Super Eagles Augustine Eguavoen zai dogara ne da ‘yan wasa irinsu Victor Boniface, Ademola Lookman, Taiwo Awoniyi ...
Mun tambayi wasu mutane akan abin da suka sani game da lafiyar jiki da da kuma dogaro da addu’a kawaii dan ba su da lafiya, ...
A duk bayan shekara hudu, fafutukar lashe zaben shugaban kasar Amurka ta na fin raja’a ne a muhimman jihohin raba-gardama.