Jagororin Al'ummomin Fulani a Najeriya na kara matsa kai mi wajen ganin cewa jama'arsu sun karkata wajen nuna kyawawan dabi'u ...
Wannan wani yunkuri ne da ke hangen kariya daga illolin irin wadannan magunguna da suka mamaye kasuwannin kasar ba a kan ...
Tsarin makami mai linzamin na’ura ce ta kasa wacce aka kera don kare kariya daga makamai masu linzami kirar ballistic.
Yamal ya kasance muhimmin dan wasa a nasarar Sifaniya a gasar cin kofin Turai a bana. Kocin Sifaniya, Luis de la Fuente, ya ...
China, ta dauki yankin Taipei dake karkashin tsarin demokradiyya a matsayin yankin ta ne, bata son shugaban ta Lai Ching-te ...
Shirin Manuniya na wannan mako ya duba maganar kudin aikin Hajji ne da kuma hauhawar farashin mai da tsadar rayuwa a Najeriya ...
Yayin da yake tabbatar da kai hare-haren, Sanata Ali Ndume yace 'yan ta'addar sun kuma kona motocin soja 2 a wani harin ...
Yanzu kocin Super Eagles Augustine Eguavoen zai dogara ne da ‘yan wasa irinsu Victor Boniface, Ademola Lookman, Taiwo Awoniyi ...
A shirin na wannan makon za a ji yadda ’yan Afirka da ke zaune a ƙasashen ƙetare sun zama masu ba da gudumowa ga ci-gaban ...
BAKI MAI YANKA WUYA: Shirye-shiryen Zaben Ghana Da Zargin Da Kungiyoyin Arewacin Najeriya Suka Yi wa Gwamnatin Tinubu, Oktoba ...