Jagororin Al'ummomin Fulani a Najeriya na kara matsa kai mi wajen ganin cewa jama'arsu sun karkata wajen nuna kyawawan dabi'u ...
Wannan wani yunkuri ne da ke hangen kariya daga illolin irin wadannan magunguna da suka mamaye kasuwannin kasar ba a kan ...
Yamal ya kasance muhimmin dan wasa a nasarar Sifaniya a gasar cin kofin Turai a bana. Kocin Sifaniya, Luis de la Fuente, ya ...
Tsarin makami mai linzamin na’ura ce ta kasa wacce aka kera don kare kariya daga makamai masu linzami kirar ballistic.
China, ta dauki yankin Taipei dake karkashin tsarin demokradiyya a matsayin yankin ta ne, bata son shugaban ta Lai Ching-te ...
Wani ayarin masu gudanar da aiyukan jin kai a Kamaru ya kai ziyara gida gida a yankunan dake cikin kauyuka, domin bikin watan ...
Gwamnatin Vietnam tace, sun amince ita da China su karfafa hadin guiwa domin bunkasa sha’anin tsaro da kare kansu, duk kuwa ...
Dakarun Isra’ila sun sanya shinge tsakanin Beit Hanoun, Jabalia da Beit Lahiya dake kuryar arewa da birnin Gaza, inda suka ...
Rasha ta fada ranar asabar cewa, ta dakile hare haren jirage marasa matuka 47 da Ukraine tayi yunkurin kai mata hari da su, ...
Shirin na wannan makon ya mai da hankali ne akan matsalar rashin kyawun hanyoyin mota da ke ci gaba da jefa dubban al'umma ...
Kamfanin dillancin labarai na Associated Press ta bada rahoton cewa, akalla mutane 10 ne suka mutu, sannan masu aikin ceto suna ci gaba da ceto wadanda suke raye, amma mutane da dama sun bayyana farin ...